To Fa! Gwamnatin Buhari Ta Sake Yin Wata Maga Wadda 'yan Najeriya Basu Yarda Da Ita Ba

To Fa! Gwamnatin Buhari Ta Sake Yin Wata Maga Wadda 'yan Najeriya Basu Yarda Da Ita Ba



3 years ago

~1.5 mins read

Advertisement

Sakataren gwamnatin tarayya, Boss Mustapha ya bayyana cewa shugaban kasa, Muhammadu Buhari na aiki tukuru dan tabbatar da alkawarin da ya dauka na ganin cewa kowane dan Najeriya ya amfana da dukiyar kasar ba tare da la'akari da inda ya fito ba.

 

Sakataren Gwamnatin tarayya, Boss Mustapha ne ya bayyana haka a Adamawa wajan kaddamar da wani aiki da ya wakilci shugaban kasa, Muhammadu Buhari.

"The approval of this project by Mr.

Advertisement

President is testimony to the present administration's promise that no part of the country will suffer any neglect owing to its geographical location or political consideration.

 

"Federal Government's execution of projects across the country also demonstrates the sincerity of purpose of the Buhari-led administration towards entrenching equity, justice, and fairplay to all and sundry," the SGF said.

.

Was my post useful? Support me to keep creating useful content

Disclaimer If this post is your copyrighted property, please message this user or email us your request at team@pejoweb.com with a link to this post




12 likes
 

Advertisement

";

Advertisement